Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 65 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَلَقَدۡ أُوحِيَ إِلَيۡكَ وَإِلَى ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِكَ لَئِنۡ أَشۡرَكۡتَ لَيَحۡبَطَنَّ عَمَلُكَ وَلَتَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡخَٰسِرِينَ ﴾
[الزُّمَر: 65]
﴿ولقد أوحي إليك وإلى الذين من قبلك لئن أشركت ليحبطن عملك ولتكونن﴾ [الزُّمَر: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma an yi wahayi zuwa gare ka da kuma zuwa ga waɗanda suke a gabaninka, "Lalle idan ka yi shirki haƙiƙa aikinka zai ɓaci, kuma lalle za ka kasance daga masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an yi wahayi zuwa gare ka da kuma zuwa ga waɗanda suke a gabaninka, "Lalle idan ka yi shirki haƙiƙa aikinka zai ɓaci, kuma lalle za ka kasance daga masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an yi wahayi zuwa gare ka da kuma zuwa ga waɗanda suke a gabãninka, "Lalle idan ka yi shirki haƙĩƙa aikinka zai ɓãci, kuma lalle zã ka kasance daga mãsu hasãra |