×

Kuma ba su ƙaddara Allah a kan haƙĩƙanin* ĩkon yinsa ba: ¡asã 39:67 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Az-Zumar ⮕ (39:67) ayat 67 in Hausa

39:67 Surah Az-Zumar ayat 67 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 67 - الزُّمَر - Page - Juz 24

﴿وَمَا قَدَرُواْ ٱللَّهَ حَقَّ قَدۡرِهِۦ وَٱلۡأَرۡضُ جَمِيعٗا قَبۡضَتُهُۥ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ وَٱلسَّمَٰوَٰتُ مَطۡوِيَّٰتُۢ بِيَمِينِهِۦۚ سُبۡحَٰنَهُۥ وَتَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[الزُّمَر: 67]

Kuma ba su ƙaddara Allah a kan haƙĩƙanin* ĩkon yinsa ba: ¡asã duka damƙarSa ce, a Rãnar ¡iyãma, kuma sammai abũbuwan naɗewa ne ga dãmanSa. Tsarki ya tabbata a gare Shi, kuma Ya ɗaukaka daga barin abin da suke shirki da shi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما قدروا الله حق قدره والأرض جميعا قبضته يوم القيامة والسموات مطويات, باللغة الهوسا

﴿وما قدروا الله حق قدره والأرض جميعا قبضته يوم القيامة والسموات مطويات﴾ [الزُّمَر: 67]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ba su ƙaddara Allah a kan haƙiƙanin* ikon yinsa ba: ¡asa duka damƙarSa ce, a Ranar ¡iyama, kuma sammai abubuwan naɗewa ne ga damanSa. Tsarki ya tabbata a gare Shi, kuma Ya ɗaukaka daga barin abin da suke shirki da shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba su ƙaddara Allah a kan haƙiƙanin ikon yinsa ba: ¡asa duka damƙarSa ce, a Ranar ¡iyama, kuma sammai abubuwan naɗewa ne ga damanSa. Tsarki ya tabbata a gare Shi, kuma Ya ɗaukaka daga barin abin da suke shirki da shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba su ƙaddara Allah a kan haƙĩƙanin ĩkon yinsa ba: ¡asã duka damƙarSa ce, a Rãnar ¡iyãma, kuma sammai abũbuwan naɗewa ne ga dãmanSa. Tsarki ya tabbata a gare Shi, kuma Ya ɗaukaka daga barin abin da suke shirki da shi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek