Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 174 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ قَدۡ جَآءَكُم بُرۡهَٰنٞ مِّن رَّبِّكُمۡ وَأَنزَلۡنَآ إِلَيۡكُمۡ نُورٗا مُّبِينٗا ﴾
[النِّسَاء: 174]
﴿ياأيها الناس قد جاءكم برهان من ربكم وأنـزلنا إليكم نورا مبينا﴾ [النِّسَاء: 174]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! Haƙiƙa wani dalili daga Ubangijinku ya je muku kuma Mun saukar da wani haske, bayyananne zuwa gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Haƙiƙa wani dalili daga Ubangijinku ya je muku kuma Mun saukar da wani haske, bayyananne zuwa gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ mutãne! Haƙĩƙa wani dalĩli daga Ubangijinku yã je muku kuma Mun saukar da wani haske, bayyananne zuwa gare ku |