Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 173 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿فَأَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَيُوَفِّيهِمۡ أُجُورَهُمۡ وَيَزِيدُهُم مِّن فَضۡلِهِۦۖ وَأَمَّا ٱلَّذِينَ ٱسۡتَنكَفُواْ وَٱسۡتَكۡبَرُواْ فَيُعَذِّبُهُمۡ عَذَابًا أَلِيمٗا وَلَا يَجِدُونَ لَهُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ وَلِيّٗا وَلَا نَصِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 173]
﴿فأما الذين آمنوا وعملوا الصالحات فيوفيهم أجورهم ويزيدهم من فضله وأما الذين﴾ [النِّسَاء: 173]
Abubakar Mahmood Jummi To, amma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwaiai, to za Ya cika musu ijarorinsu, kuma Yana ƙara musu daga falalarSa. Kuma amma waɗanda suka yi ƙyama, kuma suka yi girman kai, to, za Ya yi musu azaba, azaba mai raɗɗi kuma ba su samun wani masoyi domin kansu, baicin Allah, kuma ba su samun mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwaiai, to za Ya cika musu ijarorinsu, kuma Yana ƙara musu daga falalarSa. Kuma amma waɗanda suka yi ƙyama, kuma suka yi girman kai, to, za Ya yi musu azaba, azaba mai raɗɗi kuma ba su samun wani masoyi domin kansu, baicin Allah, kuma ba su samun mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwaiai, to zã Ya cika musu ijãrõrinsu, kuma Yanã ƙãra musu daga falalarSa. Kuma amma waɗanda suka yi ƙyãma, kuma suka yi girman kai, to, zã Ya yi musu azãba, azãba mai raɗɗi kuma bã su samun wani masõyi dõmin kansu, baicin Allah, kuma bã su samun mataimaki |