Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 45 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِأَعۡدَآئِكُمۡۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ وَلِيّٗا وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ نَصِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 45]
﴿والله أعلم بأعدائكم وكفى بالله وليا وكفى بالله نصيرا﴾ [النِّسَاء: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ne Mafi sani ga maƙiyanku, kuma Allah Ya isa Ya zama Majibinci, kuma Ya isa Ya zama Mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Mafi sani ga maƙiyanku, kuma Allah Ya isa Ya zama Majibinci, kuma Ya isa Ya zama Mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Mafi sani ga maƙiyanku, kuma Allah Yã isa Ya zama Majibinci, kuma Yã isa Ya zama Mataimaki |