×

Daga waɗanda suka tũba (Yahũdu), akwai wasu sunã karkatar da magana daga 4:46 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:46) ayat 46 in Hausa

4:46 Surah An-Nisa’ ayat 46 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 46 - النِّسَاء - Page - Juz 5

﴿مِّنَ ٱلَّذِينَ هَادُواْ يُحَرِّفُونَ ٱلۡكَلِمَ عَن مَّوَاضِعِهِۦ وَيَقُولُونَ سَمِعۡنَا وَعَصَيۡنَا وَٱسۡمَعۡ غَيۡرَ مُسۡمَعٖ وَرَٰعِنَا لَيَّۢا بِأَلۡسِنَتِهِمۡ وَطَعۡنٗا فِي ٱلدِّينِۚ وَلَوۡ أَنَّهُمۡ قَالُواْ سَمِعۡنَا وَأَطَعۡنَا وَٱسۡمَعۡ وَٱنظُرۡنَا لَكَانَ خَيۡرٗا لَّهُمۡ وَأَقۡوَمَ وَلَٰكِن لَّعَنَهُمُ ٱللَّهُ بِكُفۡرِهِمۡ فَلَا يُؤۡمِنُونَ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[النِّسَاء: 46]

Daga waɗanda suka tũba (Yahũdu), akwai wasu sunã karkatar da magana daga wurãrenta suna cẽwa: "Munjiya* kuma mun ƙiya, kuma ka jiya a wani wurin jiyãwa, kuma rã'ina (da ma'anar 'ruɓaɓɓe'), ka tsare mu," dõmin karkatarwa da harsunansu, kuma dõmin sũkã a cikin addini. Kuma dã lalle sũ, sun ce: "Mun jiya kuma mun yi ɗa'a, kuma ka saurãra kuma ka dãkata mana," haƙĩƙa, dã ya kasance mafi alhẽri a gare su, kuma mafi daidaita; amma Allah Yã la'anẽ su, sabõda kãfircinsu don haka bã zã su yi ĩmãni ba, sai kaɗan

❮ Previous Next ❯

ترجمة: من الذين هادوا يحرفون الكلم عن مواضعه ويقولون سمعنا وعصينا واسمع غير, باللغة الهوسا

﴿من الذين هادوا يحرفون الكلم عن مواضعه ويقولون سمعنا وعصينا واسمع غير﴾ [النِّسَاء: 46]

Abubakar Mahmood Jummi
Daga waɗanda suka tuba (Yahudu), akwai wasu suna karkatar da magana daga wurarenta suna cewa: "Munjiya* kuma mun ƙiya, kuma ka jiya a wani wurin jiyawa, kuma ra'ina (da ma'anar 'ruɓaɓɓe'), ka tsare mu," domin karkatarwa da harsunansu, kuma domin suka a cikin addini. Kuma da lalle su, sun ce: "Mun jiya kuma mun yi ɗa'a, kuma ka saurara kuma ka dakata mana," haƙiƙa, da ya kasance mafi alheri a gare su, kuma mafi daidaita; amma Allah Ya la'ane su, saboda kafircinsu don haka ba za su yi imani ba, sai kaɗan
Abubakar Mahmoud Gumi
Daga waɗanda suka tuba (Yahudu), akwai wasu suna karkatar da magana daga wurarenta suna cewa: "Munjiya kuma mun ƙiya, kuma ka jiya a wani wurin jiyawa, kuma ra'ina (da ma'anar 'ruɓaɓɓe'), ka tsare mu," domin karkatarwa da harsunansu, kuma domin suka a cikin addini. Kuma da lalle su, sun ce: "Mun jiya kuma mun yi ɗa'a, kuma ka saurara kuma ka dakata mana," haƙiƙa, da ya kasance mafi alheri a gare su, kuma mafi daidaita; amma Allah Ya la'ane su, saboda kafircinsu don haka ba za su yi imani ba, sai kaɗan
Abubakar Mahmoud Gumi
Daga waɗanda suka tũba (Yahũdu), akwai wasu sunã karkatar da magana daga wurãrenta suna cẽwa: "Munjiya kuma mun ƙiya, kuma ka jiya a wani wurin jiyãwa, kuma rã'ina (da ma'anar 'ruɓaɓɓe'), ka tsare mu," dõmin karkatarwa da harsunansu, kuma dõmin sũkã a cikin addini. Kuma dã lalle sũ, sun ce: "Mun jiya kuma mun yi ɗa'a, kuma ka saurãra kuma ka dãkata mana," haƙĩƙa, dã ya kasance mafi alhẽri a gare su, kuma mafi daidaita; amma Allah Yã la'anẽ su, sabõda kãfircinsu don haka bã zã su yi ĩmãni ba, sai kaɗan
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek