Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 23 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا مُوسَىٰ بِـَٔايَٰتِنَا وَسُلۡطَٰنٖ مُّبِينٍ ﴾
[غَافِر: 23]
﴿ولقد أرسلنا موسى بآياتنا وسلطان مبين﴾ [غَافِر: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun aika Musa a game da ayoyinMu da wani dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun aika Musa a game da ayoyinMu da wani dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun aika Mũsã a game da ãyõyinMu da wani dalĩli bayyananne |