Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 79 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ٱللَّهُ ٱلَّذِي جَعَلَ لَكُمُ ٱلۡأَنۡعَٰمَ لِتَرۡكَبُواْ مِنۡهَا وَمِنۡهَا تَأۡكُلُونَ ﴾
[غَافِر: 79]
﴿الله الذي جعل لكم الأنعام لتركبوا منها ومنها تأكلون﴾ [غَافِر: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne Wanda Ya sanya muku dabbobi domin ku hau daga gare su, kuma daga gare su kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Wanda Ya sanya muku dabbobi domin ku hau daga gare su, kuma daga gare su kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Wanda Ya sanya muku dabbõbi dõmin ku hau daga gare su, kuma daga gare su kuke ci |