Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 78 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا رُسُلٗا مِّن قَبۡلِكَ مِنۡهُم مَّن قَصَصۡنَا عَلَيۡكَ وَمِنۡهُم مَّن لَّمۡ نَقۡصُصۡ عَلَيۡكَۗ وَمَا كَانَ لِرَسُولٍ أَن يَأۡتِيَ بِـَٔايَةٍ إِلَّا بِإِذۡنِ ٱللَّهِۚ فَإِذَا جَآءَ أَمۡرُ ٱللَّهِ قُضِيَ بِٱلۡحَقِّ وَخَسِرَ هُنَالِكَ ٱلۡمُبۡطِلُونَ ﴾
[غَافِر: 78]
﴿ولقد أرسلنا رسلا من قبلك منهم من قصصنا عليك ومنهم من لم﴾ [غَافِر: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa, Mun aika wasu Manzanni daga gabaninka, daga cikinsu akwai wanda Muka ƙissanta maka labarinsa kuma daga cikinsu akwai wanda ba Mu ƙissanta labarinsa ba a gare ka. Ba ya yiwuwa ga wani Manzo ya je da wata ayar mu'ujiza face da iznin Allah. Sa'an nan idan umurnin Allah ya je, sai a yi hukunci da gaskiya, masu ɓatawa sun yi hasara a can |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa, Mun aika wasu Manzanni daga gabaninka, daga cikinsu akwai wanda Muka ƙissanta maka labarinsa kuma daga cikinsu akwai wanda ba Mu ƙissanta labarinsa ba a gare ka. Ba ya yiwuwa ga wani Manzo ya je da wata ayar mu'ujiza face da iznin Allah. Sa'an nan idan umurnin Allah ya je, sai a yi hukunci da gaskiya, masu ɓatawa sun yi hasara a can |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa, Mun aika wasu Manzanni daga gabãninka, daga cikinsu akwai wanda Muka ƙissanta maka lãbãrinsa kuma daga cikinsu akwai wanda ba Mu ƙissanta lãbãrinsa ba a gare ka. Bã ya yiwuwa ga wani Manzo ya jẽ da wata ãyar mu'ujiza fãce da iznin Allah. Sa'an nan idan umurnin Allah ya jẽ, sai a yi hukunci da gaskiya, mãsu ɓãtãwa sun yi hasara a can |