Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 80 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَلَكُمۡ فِيهَا مَنَٰفِعُ وَلِتَبۡلُغُواْ عَلَيۡهَا حَاجَةٗ فِي صُدُورِكُمۡ وَعَلَيۡهَا وَعَلَى ٱلۡفُلۡكِ تُحۡمَلُونَ ﴾
[غَافِر: 80]
﴿ولكم فيها منافع ولتبلغوا عليها حاجة في صدوركم وعليها وعلى الفلك تحملون﴾ [غَافِر: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kuna da abubuwan amfani a cikinsu, kuma domin ku isar da wata buƙata, a cikin ƙirazanku a kansu kuma a kansu da a kan jirage ake, ɗaukar ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kuna da abubuwan amfani a cikinsu, kuma domin ku isar da wata buƙata, a cikin ƙirazanku a kansu kuma a kansu da a kan jirage ake, ɗaukar ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kunã da abũbuwan amfãni a cikinsu, kuma dõmin ku isar da wata buƙãta, a cikin ƙirãzanku a kansu kuma a kansu da a kan jirãge ake, ɗaukar ku |