Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 3 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿إِنَّ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ لَأٓيَٰتٖ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الجاثِية: 3]
﴿إن في السموات والأرض لآيات للمؤمنين﴾ [الجاثِية: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne a cikin sammai da ƙasa akwai ayoyi* ga masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin sammai da ƙasa akwai ayoyi ga masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin sammai da ƙasa akwai ãyõyi ga mãsu ĩmãni |