Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 40 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿أَلَمۡ تَعۡلَمۡ أَنَّ ٱللَّهَ لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ يُعَذِّبُ مَن يَشَآءُ وَيَغۡفِرُ لِمَن يَشَآءُۗ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[المَائدة: 40]
﴿ألم تعلم أن الله له ملك السموات والأرض يعذب من يشاء ويغفر﴾ [المَائدة: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka sani ba cewa lalle ne, Allah Shi ne da mulkin sammai da ƙasa, Yana azabtar da wanda Yake so, kuma Yana yin gafara ga wanda yake so, kuma Allah a dukkan kome, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka sani ba cewa lalle ne, Allah Shi ne da mulkin sammai da ƙasa, Yana azabtar da wanda Yake so, kuma Yana yin gafara ga wanda yake so, kuma Allah a dukkan kome, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka sani ba cewa lalle ne, Allah Shi ne da mulkin sammai da ƙasa, Yanã azãbtar da wanda Yake so, kuma Yanã yin gãfara ga wanda yake so, kuma Allah a dukkan kõme, Mai ĩkon yi ne |