Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 55 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَذَكِّرۡ فَإِنَّ ٱلذِّكۡرَىٰ تَنفَعُ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾ 
[الذَّاريَات: 55]
﴿وذكر فإن الذكرى تنفع المؤمنين﴾ [الذَّاريَات: 55]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka tunatar, domin tunatarwa tana amfanin muminai  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tunatar, domin tunatarwa tana amfanin muminai  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tunãtar, dõmin tunãtarwa tanã amfãnin mũminai  |