Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 40 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ يَسَّرۡنَا ٱلۡقُرۡءَانَ لِلذِّكۡرِ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرٖ ﴾
[القَمَر: 40]
﴿ولقد يسرنا القرآن للذكر فهل من مدكر﴾ [القَمَر: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur, ani domin tunawa. To, shin, akwai mai tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur, ani domin tunawa. To, shin, akwai mai tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur, ani dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa |