Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 41 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ جَآءَ ءَالَ فِرۡعَوۡنَ ٱلنُّذُرُ ﴾ 
[القَمَر: 41]
﴿ولقد جاء آل فرعون النذر﴾ [القَمَر: 41]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, haƙiƙa, gargaɗin ya je wa mabiyan Fir'auna  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙiƙa, gargaɗin ya je wa mabiyan Fir'auna  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙĩƙa, gargaɗin ya jẽ wa mabiyan Fir'auna  |