Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 42 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا كُلِّهَا فَأَخَذۡنَٰهُمۡ أَخۡذَ عَزِيزٖ مُّقۡتَدِرٍ ﴾
[القَمَر: 42]
﴿كذبوا بآياتنا كلها فأخذناهم أخذ عزيز مقتدر﴾ [القَمَر: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Sun ƙaryata game da ayoyin Mu, dukansu sai Muka kama su, irin kamun Mabuwayi, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun ƙaryata game da ayoyinMu, dukansu sai Muka kama su, irin kamun Mabuwayi, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun ƙaryata game da ãyõyinMu, dukansu sai Muka kãma su, irin kãmun Mabuwãyi, Mai ĩkon yi |