Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 50 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿لَمَجۡمُوعُونَ إِلَىٰ مِيقَٰتِ يَوۡمٖ مَّعۡلُومٖ ﴾
[الوَاقِعة: 50]
﴿لمجموعون إلى ميقات يوم معلوم﴾ [الوَاقِعة: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Tabbas, waɗanda ake tarawa ne a cikin wani yini sananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Tabbas, waɗanda ake tarawa ne a cikin wani yini sananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Tabbas, waɗanda ake tãrãwa ne a cikin wani yini sananne |