Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 38 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿إِنَّ لَكُمۡ فِيهِ لَمَا تَخَيَّرُونَ ﴾
[القَلَم: 38]
﴿إن لكم فيه لما تخيرون﴾ [القَلَم: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Cewa kuna da, a cikinsa lalle (duk) abin da rayukanku suka zaɓa |
Abubakar Mahmoud Gumi Cewa kuna da, a cikinsa lalle (duk) abin da rayukanku suka zaɓa |
Abubakar Mahmoud Gumi Cẽwã kunã da, a cikinsa lalle (duk) abin da rãyukanku suka zãɓa |