Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 39 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿أَمۡ لَكُمۡ أَيۡمَٰنٌ عَلَيۡنَا بَٰلِغَةٌ إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ إِنَّ لَكُمۡ لَمَا تَحۡكُمُونَ ﴾
[القَلَم: 39]
﴿أم لكم أيمان علينا بالغة إلى يوم القيامة إن لكم لما تحكمون﴾ [القَلَم: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuna (riƙe) da wasu rantsuwoyin alkawari a kan Mu, har ya zuwa Ranar ¡iyama, cewa lalle ne kuna da abin da kuke hukunta wa kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuna (riƙe) da wasu rantsuwoyin alkawari a kanMu, har ya zuwa Ranar ¡iyama, cewa lalle ne kuna da abin da kuke hukunta wa kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kunã (riƙe) da wasu rantsuwõyin alkawari a kanMu, har ya zuwa Rãnar ¡iyãma, cẽwa lalle ne kunã da abin da kuke hukuntã wa kanku |