Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 46 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿أَمۡ تَسۡـَٔلُهُمۡ أَجۡرٗا فَهُم مِّن مَّغۡرَمٖ مُّثۡقَلُونَ ﴾
[القَلَم: 46]
﴿أم تسألهم أجرا فهم من مغرم مثقلون﴾ [القَلَم: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kana tambayar su wata la'ada ne, saboda haka su, daga wannan tarar, suke jin an nauyaya musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kana tambayar su wata la'ada ne, saboda haka su, daga wannan tarar, suke jin an nauyaya musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kana tambayar su wata la'ada ne, sabõda haka sũ, daga wannan tãrar, suke jin an nauyaya musu |