Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 47 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿أَمۡ عِندَهُمُ ٱلۡغَيۡبُ فَهُمۡ يَكۡتُبُونَ ﴾
[القَلَم: 47]
﴿أم عندهم الغيب فهم يكتبون﴾ [القَلَم: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma suna da ilmin gaibu ne, wato suna yin rubutun (abin da suke faɗa daga gare shi) ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma suna da ilmin gaibu ne, wato suna yin rubutun (abin da suke faɗa daga gare shi) ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma sunã da ilmin gaibu ne, wãto sunã yin rubũtun (abin da suke faɗã daga gare shi) ne |