Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 43 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿تَنزِيلٞ مِّن رَّبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الحَاقة: 43]
﴿تنـزيل من رب العالمين﴾ [الحَاقة: 43]
| Abubakar Mahmood Jummi Abin saukarwa ne daga Ubangijin halitta duka |
| Abubakar Mahmoud Gumi Abin saukarwa ne daga Ubangijin halitta duka |
| Abubakar Mahmoud Gumi Abin saukarwã ne daga Ubangijin halitta duka |