Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 42 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَلَا بِقَوۡلِ كَاهِنٖۚ قَلِيلٗا مَّا تَذَكَّرُونَ ﴾
[الحَاقة: 42]
﴿ولا بقول كاهن قليلا ما تذكرون﴾ [الحَاقة: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba maganar boka ba ne. Kaɗan ƙwarai za ku iya tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba maganar boka ba ne. Kaɗan ƙwarai za ku iya tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã maganar bõka ba ne. Kaɗan ƙwarai zã ku iya tunãwa |