Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 44 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَلَوۡ تَقَوَّلَ عَلَيۡنَا بَعۡضَ ٱلۡأَقَاوِيلِ ﴾
[الحَاقة: 44]
﴿ولو تقول علينا بعض الأقاويل﴾ [الحَاقة: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da (Muhammadu) ya faɗi wata magana, ya jingina ta gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da (Muhammadu) ya faɗi wata magana, ya jingina ta gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã (Muhammadu) yã faɗi wata maganã, yã jingina ta garẽ Mu |