Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 176 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَلَوۡ شِئۡنَا لَرَفَعۡنَٰهُ بِهَا وَلَٰكِنَّهُۥٓ أَخۡلَدَ إِلَى ٱلۡأَرۡضِ وَٱتَّبَعَ هَوَىٰهُۚ فَمَثَلُهُۥ كَمَثَلِ ٱلۡكَلۡبِ إِن تَحۡمِلۡ عَلَيۡهِ يَلۡهَثۡ أَوۡ تَتۡرُكۡهُ يَلۡهَثۚ ذَّٰلِكَ مَثَلُ ٱلۡقَوۡمِ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَاۚ فَٱقۡصُصِ ٱلۡقَصَصَ لَعَلَّهُمۡ يَتَفَكَّرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 176]
﴿ولو شئنا لرفعناه بها ولكنه أخلد إلى الأرض واتبع هواه فمثله كمثل﴾ [الأعرَاف: 176]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun so, da Mun ɗaukaka shi da su, kuma amma shi, ya nemi dawwama a cikin ƙasa, kuma ya bi son zuciyarsa. To, misalinsa kamar misalin kare ne, idan ka yi ɗauki a kansa ya yi lallage, ko kuwa ka bar shi sai ya yi lallage, wannan ne misalin mutane waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu: Ka jeranta karatun labarun; tsammaninsu suna tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun so, da Mun ɗaukaka shi da su, kuma amma shi, ya nemi dawwama a cikin ƙasa, kuma ya bi son zuciyarsa. To, misalinsa kamar misalin kare ne, idan ka yi ɗauki a kansa ya yi lallage, ko kuwa ka bar shi sai ya yi lallage, wannan ne misalin mutane waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu: Ka jeranta karatun labarun; tsammaninsu suna tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Mun so, da Mun ɗaukakã shi da su, kuma amma shĩ, ya nẽmi dawwama a cikin ƙasa, kuma ya bi son zũciyarsa. To, misãlinsa kamar misãlin kare ne, idan ka yi ɗauki a kansa ya yi lallage, kõ kuwa ka bar shi sai ya yi lallage, wannan ne misãlin mutãne waɗanda suka ƙaryata game da ãyõyinMu: Ka jẽranta karãtun lãbãrun; tsammãninsu sunã tunãni |