Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 177 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿سَآءَ مَثَلًا ٱلۡقَوۡمُ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا وَأَنفُسَهُمۡ كَانُواْ يَظۡلِمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 177]
﴿ساء مثلا القوم الذين كذبوا بآياتنا وأنفسهم كانوا يظلمون﴾ [الأعرَاف: 177]
Abubakar Mahmood Jummi Tir da zama misali, mutanen da suka ƙaryata game da ayoyinMu, kuma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Tir da zama misali, mutanen da suka ƙaryata game da ayoyinMu, kuma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Tir da zama misãli, mutãnen da suka ƙaryata game da ãyõyinMu, kuma kansu suka kasance sunã zãlunta |