Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 68 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿أُبَلِّغُكُمۡ رِسَٰلَٰتِ رَبِّي وَأَنَا۠ لَكُمۡ نَاصِحٌ أَمِينٌ ﴾
[الأعرَاف: 68]
﴿أبلغكم رسالات ربي وأنا لكم ناصح أمين﴾ [الأعرَاف: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Ina iyar muku da saƙonnin Ubangijina, kuma ni, gare ku, mai nasiha ne amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina iyar muku da saƙonnin Ubangijina, kuma ni, gare ku, mai nasiha ne amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Inã iyar muku da sãƙonnin Ubangijina, kuma nĩ, gare ku, mai nasĩha ne amintacce |