Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 69 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿أَوَعَجِبۡتُمۡ أَن جَآءَكُمۡ ذِكۡرٞ مِّن رَّبِّكُمۡ عَلَىٰ رَجُلٖ مِّنكُمۡ لِيُنذِرَكُمۡۚ وَٱذۡكُرُوٓاْ إِذۡ جَعَلَكُمۡ خُلَفَآءَ مِنۢ بَعۡدِ قَوۡمِ نُوحٖ وَزَادَكُمۡ فِي ٱلۡخَلۡقِ بَصۜۡطَةٗۖ فَٱذۡكُرُوٓاْ ءَالَآءَ ٱللَّهِ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[الأعرَاف: 69]
﴿أو عجبتم أن جاءكم ذكر من ربكم على رجل منكم لينذركم واذكروا﴾ [الأعرَاف: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma kun yi mamaki cewa ambato daga Ubangijinku ya zo muku a kan wani namiji daga gare ku, domin ya yi muku gargaɗi? Kuma ku tuna a lokacin da Ya sanya ku masu mayewa daga bayan mutanen Nuhu, kuma Ya ƙara muku zati a cikin halitta. Saboda haka ku tuna ni'imomin Allah; tsammaninku kuna cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma kun yi mamaki cewa ambato daga Ubangijinku ya zo muku a kan wani namiji daga gare ku, domin ya yi muku gargaɗi? Kuma ku tuna a lokacin da Ya sanya ku masu mayewa daga bayan mutanen Nuhu, kuma Ya ƙara muku zati a cikin halitta. Saboda haka ku tuna ni'imomin Allah; tsammaninku kuna cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma kun yi mãmãki cẽwa ambato daga Ubangijinku ya zo muku a kan wani namiji daga gare ku, dõmin ya yi muku gargaɗi? Kuma ku tunã a lõkacin da Ya sanyã ku mãsu mayẽwa daga bãyan mutãnen Nũhu, kuma Ya ƙãra muku zãti a cikin halitta. Sabõda haka ku tuna ni'imõmin Allah; tsammãninku kunã cin nasara |