Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 78 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿فَأَخَذَتۡهُمُ ٱلرَّجۡفَةُ فَأَصۡبَحُواْ فِي دَارِهِمۡ جَٰثِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 78]
﴿فأخذتهم الرجفة فأصبحوا في دارهم جاثمين﴾ [الأعرَاف: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Sai tsawa ta kama su, saboda haka suka wayi gari a cikin gidansu guggurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai tsawa ta kama su, saboda haka suka wayi gari a cikin gidansu guggurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai tsãwa ta kãmã su, sabõda haka suka wãyi gari a cikin gidansu guggurfãne |