Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 77 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿فَعَقَرُواْ ٱلنَّاقَةَ وَعَتَوۡاْ عَنۡ أَمۡرِ رَبِّهِمۡ وَقَالُواْ يَٰصَٰلِحُ ٱئۡتِنَا بِمَا تَعِدُنَآ إِن كُنتَ مِنَ ٱلۡمُرۡسَلِينَ ﴾
[الأعرَاف: 77]
﴿فعقروا الناقة وعتوا عن أمر ربهم وقالوا ياصالح ائتنا بما تعدنا إن﴾ [الأعرَاف: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka soke raƙumar, kuma suka kangare daga barin umurnin Ubangijinsu, kuma suka ce: "Ya Salihu! Ka zo mana da abin da kake yi mana wa'adi da shi, idan ka kasance daga manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka soke raƙumar, kuma suka kangare daga barin umurnin Ubangijinsu, kuma suka ce: "Ya Salihu! Ka zo mana da abin da kake yi mana wa'adi da shi, idan ka kasance daga manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka sõke rãƙumar, kuma suka kangare daga barin umurnin Ubangijinsu, kuma suka ce: "Yã Sãlihu! Ka zõ mana da abin da kake yi mana wa'adi da shi, idan kã kasance daga manzanni |