Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 15 - نُوح - Page - Juz 29
﴿أَلَمۡ تَرَوۡاْ كَيۡفَ خَلَقَ ٱللَّهُ سَبۡعَ سَمَٰوَٰتٖ طِبَاقٗا ﴾
[نُوح: 15]
﴿ألم تروا كيف خلق الله سبع سموات طباقا﴾ [نُوح: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ku ga yadda Allah Ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙoƙi a kan juna ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ku ga yadda Allah Ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙoƙi a kan juna ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ku ga yadda Allah Ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙõƙĩ a kan jũna ba |