Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 16 - نُوح - Page - Juz 29
﴿وَجَعَلَ ٱلۡقَمَرَ فِيهِنَّ نُورٗا وَجَعَلَ ٱلشَّمۡسَ سِرَاجٗا ﴾
[نُوح: 16]
﴿وجعل القمر فيهن نورا وجعل الشمس سراجا﴾ [نُوح: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ya sanya wata a cikinsu, yana mai haske, Ya sanya rana babbar fitila |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya sanya wata a cikinsu, yana mai haske, Ya sanya rana babbar fitila |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya sanya watã a cikinsu, yana mai haske, Ya sanya rãnã babbar fitila |