Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 20 - نُوح - Page - Juz 29
﴿لِّتَسۡلُكُواْ مِنۡهَا سُبُلٗا فِجَاجٗا ﴾
[نُوح: 20]
﴿لتسلكوا منها سبلا فجاجا﴾ [نُوح: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Domin ku shiga a cikinta, hanyoyi masu faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin ku shiga a cikinta, hanyoyi masu faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin ku shiga a cikinta, hanyõyi mãsu fãɗi |