Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 21 - نُوح - Page - Juz 29
﴿قَالَ نُوحٞ رَّبِّ إِنَّهُمۡ عَصَوۡنِي وَٱتَّبَعُواْ مَن لَّمۡ يَزِدۡهُ مَالُهُۥ وَوَلَدُهُۥٓ إِلَّا خَسَارٗا ﴾
[نُوح: 21]
﴿قال نوح رب إنهم عصوني واتبعوا من لم يزده ماله وولده إلا﴾ [نُوح: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Nuhu ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne su sun saɓa mini sun bi wanda dukiyarsa da ɗiyansa ba su ƙare shi da kome ba sai da hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Nuhu ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne su sun saɓa mini sun bi wanda dukiyarsa da ɗiyansa ba su ƙare shi da kome ba sai da hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Nũhu ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne sũ sun saɓa mini sun bi wanda dukiyarsa da ɗiyansa ba su ƙãre shi da kõme ba sai da hasãra |