Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 17 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿إِنَّ عَلَيۡنَا جَمۡعَهُۥ وَقُرۡءَانَهُۥ ﴾
[القِيَامة: 17]
﴿إن علينا جمعه وقرآنه﴾ [القِيَامة: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, wajibi ne a gare Mu, Mu tara shi. Mu (tsare maka) karatunsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wajibi ne a gare Mu, Mu tara shi. Mu (tsare maka) karatunsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wãjibi ne a gare Mu, Mu tãra shi. Mu (tsare maka) karãtunsa |