Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 16 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿لَا تُحَرِّكۡ بِهِۦ لِسَانَكَ لِتَعۡجَلَ بِهِۦٓ ﴾
[القِيَامة: 16]
﴿لا تحرك به لسانك لتعجل به﴾ [القِيَامة: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ka motsar* da harshenka game da shi domin ka yi gaugawar riƙe shi (Alƙur'ani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka motsar da harshenka game da shi domin ka yi gaugawar riƙe shi (Alƙur'ani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka mõtsar da harshenka game da shi dõmin ka yi gaugãwar riƙe shi (Alƙur'ãni) |