Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 4 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿فَٱلۡفَٰرِقَٰتِ فَرۡقٗا ﴾
[المُرسَلات: 4]
﴿فالفارقات فرقا﴾ [المُرسَلات: 4]
Abubakar Mahmood Jummi sa'an nan, da ayoyi* masu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabewa |
Abubakar Mahmoud Gumi sa'an nan, da ayoyi masu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabewa |
Abubakar Mahmoud Gumi sa'an nan, da ãyõyi mãsu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabẽwa |