Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 50 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿فَبِأَيِّ حَدِيثِۭ بَعۡدَهُۥ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[المُرسَلات: 50]
﴿فبأي حديث بعده يؤمنون﴾ [المُرسَلات: 50]
Abubakar Mahmood Jummi To, da wane labari (Littafi), waninsa (Alƙur'ani) za su yi imani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, da wane labari (Littafi), waninsa (Alƙur'ani) za su yi imani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, da wane lãbãri (Littãfi), waninsa (Alƙur'ãni) zã su yi ĩmãni |