Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 18 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿يَوۡمَ يُنفَخُ فِي ٱلصُّورِ فَتَأۡتُونَ أَفۡوَاجٗا ﴾
[النَّبَإ: 18]
﴿يوم ينفخ في الصور فتأتون أفواجا﴾ [النَّبَإ: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da za a yi busa a cikin ƙaho, sai ku zo, jama'a jama'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da za a yi busa a cikin ƙaho, sai ku zo, jama'a jama'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da zã a yi bũsa a cikin ƙaho, sai ku zo, jama'a jama'a |