Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 31 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿إِنَّ لِلۡمُتَّقِينَ مَفَازًا ﴾
[النَّبَإ: 31]
﴿إن للمتقين مفازا﴾ [النَّبَإ: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, masu taƙawa na da wani wurin samun babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, masu taƙawa na da wani wurin samun babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mãsu taƙawã nã da wani wurin sãmun babban rabo |