Quran with Hausa translation - Surah An-Nazi‘at ayat 2 - النَّازعَات - Page - Juz 30
﴿وَٱلنَّٰشِطَٰتِ نَشۡطٗا ﴾
[النَّازعَات: 2]
﴿والناشطات نشطا﴾ [النَّازعَات: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Da masu ɗibar rayuka (na muminai) da sauƙi a cikin nishaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da masu ɗibar rayuka (na muminai) da sauƙi a cikin nishaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da mãsu ɗibar rãyuka (na mũminai) da sauƙi a cikin nishãɗi |