Quran with Hausa translation - Surah An-Nazi‘at ayat 1 - النَّازعَات - Page - Juz 30
﴿وَٱلنَّٰزِعَٰتِ غَرۡقٗا ﴾
[النَّازعَات: 1]
﴿والنازعات غرقا﴾ [النَّازعَات: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ina rantsuwa da mala'iku masu fisgar rayuka (na kafirai) da ƙarfi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da mala'iku masu fisgar rayuka (na kafirai) da ƙarfi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da mala'iku mãsu fisgar rãyuka (na kafirai) da ƙarfi |