Quran with Hausa translation - Surah Al-Inshiqaq ayat 14 - الانشِقَاق - Page - Juz 30
﴿إِنَّهُۥ ظَنَّ أَن لَّن يَحُورَ ﴾
[الانشِقَاق: 14]
﴿إنه ظن أن لن يحور﴾ [الانشِقَاق: 14]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne ya yi zaton ba zai komo ba |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ya yi zaton ba zai komo ba |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne yã yi zaton bã zai kõmo ba |