Quran with Hausa translation - Surah Al-Inshiqaq ayat 9 - الانشِقَاق - Page - Juz 30
﴿وَيَنقَلِبُ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِۦ مَسۡرُورٗا ﴾
[الانشِقَاق: 9]
﴿وينقلب إلى أهله مسرورا﴾ [الانشِقَاق: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya juya zuwa ga iyalinsa (a cikin Aljanna), yana mai raha |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya juya zuwa ga iyalinsa (a cikin Aljanna), yana mai raha |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha |