Quran with Hausa translation - Surah Al-Fajr ayat 28 - الفَجر - Page - Juz 30
﴿ٱرۡجِعِيٓ إِلَىٰ رَبِّكِ رَاضِيَةٗ مَّرۡضِيَّةٗ ﴾
[الفَجر: 28]
﴿ارجعي إلى ربك راضية مرضية﴾ [الفَجر: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ka koma zuwa ga Ubangijinka, alhali kana mai yarda (da abin da Ya ƙaddara maka a duniya) abar yardarwa (da sakamakon da za a ba ka a Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka koma zuwa ga Ubangijinka, alhali kana mai yarda (da abin da Ya ƙaddara maka a duniya) abar yardarwa (da sakamakon da za a ba ka a Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka koma zuwa ga Ubangijinka, alhãli kana mai yarda (da abin da Ya ƙaddara maka a dũniya) abar yardarwa (da sakamakon da zã a ba ka a Lãhira) |