Quran with Hausa translation - Surah Al-Fajr ayat 5 - الفَجر - Page - Juz 30
﴿هَلۡ فِي ذَٰلِكَ قَسَمٞ لِّذِي حِجۡرٍ ﴾
[الفَجر: 5]
﴿هل في ذلك قسم لذي حجر﴾ [الفَجر: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi) |