Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 93 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿۞ إِنَّمَا ٱلسَّبِيلُ عَلَى ٱلَّذِينَ يَسۡتَـٔۡذِنُونَكَ وَهُمۡ أَغۡنِيَآءُۚ رَضُواْ بِأَن يَكُونُواْ مَعَ ٱلۡخَوَالِفِ وَطَبَعَ ٱللَّهُ عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ فَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[التوبَة: 93]
﴿إنما السبيل على الذين يستأذنونك وهم أغنياء رضوا بأن يكونوا مع الخوالف﴾ [التوبَة: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, laifi Yana a kan waɗanda suke neman izininka alhali kuwa su mawadata ne. Sun yarda su kasance tare da mata mamaya (gidaje), kuma Allah Ya danne a kan zukatansu, domin haka su, ba su ganewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, laifi Yana a kan waɗanda suke neman izininka alhali kuwa su mawadata ne. Sun yarda su kasance tare da mata mamaya (gidaje), kuma Allah Ya danne a kan zukatansu, domin haka su, ba su ganewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, laifi Yanã a kan waɗanda suke nẽman izininka alhãli kuwa sũ mawadãta ne. Sun yarda su kasance tãre da mãtã mamaya (gidãje), kuma Allah Yã danne a kan zukãtansu, dõmin haka sũ, bã su gãnẽwa |