Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 92 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَلَا عَلَى ٱلَّذِينَ إِذَا مَآ أَتَوۡكَ لِتَحۡمِلَهُمۡ قُلۡتَ لَآ أَجِدُ مَآ أَحۡمِلُكُمۡ عَلَيۡهِ تَوَلَّواْ وَّأَعۡيُنُهُمۡ تَفِيضُ مِنَ ٱلدَّمۡعِ حَزَنًا أَلَّا يَجِدُواْ مَا يُنفِقُونَ ﴾
[التوبَة: 92]
﴿ولا على الذين إذا ما أتوك لتحملهم قلت لا أجد ما أحملكم﴾ [التوبَة: 92]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu (laifi) a kan waɗanda idan sun je maka domin ka ɗauke su ka ce: "Ba ni da abin da nake ɗaukar ku a kansa," suka juya alhali kuwa idanunsu suna zubar da hawaye domin baƙin ciki cewa ba su sami abin da suke ciyarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu (laifi) a kan waɗanda idan sun je maka domin ka ɗauke su ka ce: "Ba ni da abin da nake ɗaukar ku a kansa," suka juya alhali kuwa idanunsu suna zubar da hawaye domin baƙin ciki cewa ba su sami abin da suke ciyarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu (laifi) a kan waɗanda idan sun je maka dõmin ka ɗauke su ka ce: "Bã ni da abin da nake ɗaukar ku a kansa," suka jũya alhãli kuwa idãnunsu sunã zubar da hawãye dõmin baƙin ciki cẽwa ba su sãmi abin da suke ciyarwa ba |