Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 94 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿يَعۡتَذِرُونَ إِلَيۡكُمۡ إِذَا رَجَعۡتُمۡ إِلَيۡهِمۡۚ قُل لَّا تَعۡتَذِرُواْ لَن نُّؤۡمِنَ لَكُمۡ قَدۡ نَبَّأَنَا ٱللَّهُ مِنۡ أَخۡبَارِكُمۡۚ وَسَيَرَى ٱللَّهُ عَمَلَكُمۡ وَرَسُولُهُۥ ثُمَّ تُرَدُّونَ إِلَىٰ عَٰلِمِ ٱلۡغَيۡبِ وَٱلشَّهَٰدَةِ فَيُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[التوبَة: 94]
﴿يعتذرون إليكم إذا رجعتم إليهم قل لا تعتذروا لن نؤمن لكم قد﴾ [التوبَة: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Suna kawo uzurinsu zuwa gare ku idan kun koma zuwa gare su Ka ce: "Kada ku kawo wani uzuri, ba za mu amince muku ba. Haƙiƙa, Allah Ya ba mu labari daga labarunku, Allah zai ga aikinku kuma ManzonSa (zai gani). Sa'an nan kuma a mayar da ku zuwa ga Masanin gaibi da bayyane, sai Ya ba ku labarin abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna kawo uzurinsu zuwa gare ku idan kun koma zuwa gare su Ka ce: "Kada ku kawo wani uzuri, ba za mu amince muku ba. Haƙiƙa, Allah Ya ba mu labari daga labarunku, Allah zai ga aikinku kuma ManzonSa (zai gani). Sa'an nan kuma a mayar da ku zuwa ga Masanin gaibi da bayyane, sai Ya ba ku labarin abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã kãwo uzurinsu zuwa gare ku idan kun kõma zuwa gare su Ka ce: "Kada ku kãwo wani uzuri, bã zã mu amince muku ba. Haƙĩƙa, Allah Yã bã mu lãbãri daga lãbãrunku, Allah zai ga aikinku kuma ManzonSa (zai gani). Sa'an nan kuma a mayar da ku zuwa ga Masanin gaibi da bayyane, sai Ya bã ku lãbarin abin da kuka kasance kunã aikatãwa |