Quran with Hausa translation - Surah Ash-Sharh ayat 1 - الشَّرح - Page - Juz 30
﴿أَلَمۡ نَشۡرَحۡ لَكَ صَدۡرَكَ ﴾
[الشَّرح: 1]
﴿ألم نشرح لك صدرك﴾ [الشَّرح: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ba Mu buɗa maka zuciyarka ba (domin ɗaukar haƙuri da fahimta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Mu buɗa maka zuciyarka ba (domin ɗaukar haƙuri da fahimta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta) |